Rev. Abed Nansoh Shalvong makes his entry into the music scene with this spanking new, mid-tempo praise song aptly titled Na Gode which translates into Thank You from Hausa dialect. The song was produced by Ebenezer Iriemi. T: @AbedNansoh
Abed Nansoh Shalvong – Na Gode (Thank You)

Song Duration:
00 Hr
04 Min
06 Sec
[Lyrics]
Verse 1:
Sarkin sarakuna
In ban da kai ba
Ba mai tawalihu
Da alheri ka da kuma imani ka
Kai ka nuna
Sarkin sarakuna
In ban da kai ba
Ba mai tawalihu
Da alheri ka da kuma imani ka
Kai ka nuna
mana hanya ta ceto
Ka ba da dan ka yesu a kan giciye
Ya mutu domi na domin sami rai
Ya dache nche maka Uba na gode
Uba na gode (x8)
Verse 2:
You took me through it all
The storm and the tempest
Friends and family
Were no where to be found
You were there
Even though I could not see you
You are dependable
You are reliable
Always available
Also impeccable
Highly defendable
Forever respectable
Na gode
Na gode
Na gode
Kai ne mai girma
Uba na gode (x8)
(Interlude)
Verse 3:
Rabbana kalimatullah
Yabo ni zan kawo
Ka bani gida, ka bani mota
Mata da yaro
Yabo zan kawo
You are there
Even though I cannot see you
You are untouchable ( repeat)
You are unchangeable ( repeat)
You are so powerful (repeat)
You are so beautiful (repeat)
Na gode
Na gode
Na gode
Kai ne mai girma
Uba na gode (x10)
Na gode ( uba na gode
Godiya godiya “
Godiya godiya “
Godiya godiya “
Dare da rana “
Yamma da safe. “
Yabo na kawo “
Kulayomi. “
Irin maryama “
Godiya godiya “
Gaba da baya “
Godiya godiya “
Sama da kasa “
Mai ganewa “
Sai dai yesu. “
Ka ba da dan ka yesu a kan giciye
Ya mutu domi na domin sami rai
Ya dache nche maka Uba na gode
Uba na gode (x8)
Verse 2:
You took me through it all
The storm and the tempest
Friends and family
Were no where to be found
You were there
Even though I could not see you
You are dependable
You are reliable
Always available
Also impeccable
Highly defendable
Forever respectable
Na gode
Na gode
Na gode
Kai ne mai girma
Uba na gode (x8)
(Interlude)
Verse 3:
Rabbana kalimatullah
Yabo ni zan kawo
Ka bani gida, ka bani mota
Mata da yaro
Yabo zan kawo
You are there
Even though I cannot see you
You are untouchable ( repeat)
You are unchangeable ( repeat)
You are so powerful (repeat)
You are so beautiful (repeat)
Na gode
Na gode
Na gode
Kai ne mai girma
Uba na gode (x10)
Na gode ( uba na gode
Godiya godiya “
Godiya godiya “
Godiya godiya “
Dare da rana “
Yamma da safe. “
Yabo na kawo “
Kulayomi. “
Irin maryama “
Godiya godiya “
Gaba da baya “
Godiya godiya “
Sama da kasa “
Mai ganewa “
Sai dai yesu. “